• Yadda Matsalar Cin Zarafin Mata Ta Zama Karfen Kafa A Najeriya

  • Dec 10 2024
  • Length: 26 mins
  • Podcast

Yadda Matsalar Cin Zarafin Mata Ta Zama Karfen Kafa A Najeriya

  • Summary

  • Send us a text

    Cin zarafin mata a Najeriya matsala ce da ke ci gaba da ci wa masu ruwa da tsaki a Najeriya kwarya.

    Hanyoyin cin zarafin na mata dai suna da yawa; kama daga lakada musu duka zuwa yi musu fyade da wasu abubuwan da dama.

    Ko wanne irin hali mata suke shiga sakamakon cin zarafi a gidajen aurensu?
    Shirin Najeriya a Yau zai yi magana da matan da aka ci zarafinsu da ma mazan da suka ci zarafin matansu don gano bakin zaren.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Yadda Matsalar Cin Zarafin Mata Ta Zama Karfen Kafa A Najeriya

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.